www.NaijaBasic.Com

HOME | MUSIC | VIDEO | DJ MIX | ALBUME!


 
Your Want Post Song / News On Naijabasic.com ? Reach us At Click Here 

« | »

Gobe shugaba buhari zai shilla zuwa lagos

Posted by on April 23, 2019.   Under: News ,

DOWNLOAD

Shirye shirye sun kammala, gobe Laraba idan Allah ya Kai mu shugaba Buhari zai shilla zuwa birnin Lagos na jihar Lagos domin qaddamar da aiyukan hadin gwuiwa tsakanin gwamnatin Buhari ta tarayya data Akinwunmi Ambode na jihar Lagos, shugaban’kasar zai sauka da misalin karfe 9 na safe yayin da zai bar birnin da karfe 3 na yamma.. Cikin aiyukan da zai ‘kaddamar harda babbar gadar nan ta Oshodi International interchange da ake yinta yanzu haka. Da kuma babbar Asibiti mai dauke da gadaje 170 na marasa lafiya, akwai wasu aiyukan ma masu dimbin yawa wanda zai bude su duk a goben. Daga bisani a jibi Alhamis shugaban zai isa birnin Maiduguri na jihar Borno idan Allah ya yarda.

Add us for Music Promotion, Share Your Story and Advertsing your Products / Brands Email: [email protected] / WHATSAPP: 08025077766 / 0705***
Loading...

Tags: ,


ADVERTISE ON NAIJABASIC

Have Something Interesting Informative you want us to Post on NaijaBasic.com ? Send to [email protected]

No Responses Yet

Leave a Reply

« | »